Waka da Fiyano
Wallafawa ranar:
Sauti 20:00
Cikin wannan shiri na Dandalin fasahar Fina-finai za'a ji Hauwa Kabir da tattaunawa da gwanayen amfani da fiyano wajen wakoki.