Dandalin Fasahar Fina-finai

Kannywood: Gudunmawar da marubuta ke bayarwa a fannin shirya Fina-Finai

Sauti 20:00
Dan wasan masana'antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, yayin da yake nazari kan labarin Film din da zai haska cikinsa.
Dan wasan masana'antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, yayin da yake nazari kan labarin Film din da zai haska cikinsa. nigerianstalk.org

Shirin dandalin fasahar Fina-Finai, wanda Hauwa Kabir ke gabatarwa, ya yi nazari ne kan fannin masu rubuta labarin da ake amfani da shi wajen hada Fina-Finai, da kuma sauran al'amuran da suka shafi ayyukan marubutan da kuma alakarsu da masu shirya Fina-Finan.