Najeriya

Majalisar Najeriya za ta bukaci rage farashin aikin hajji

Wasu daga cikin mahajjata da suka sauke farali a can baya, lokacin da farashin ke da sassauci a Najeriya idan aka kwatanta da bana
Wasu daga cikin mahajjata da suka sauke farali a can baya, lokacin da farashin ke da sassauci a Najeriya idan aka kwatanta da bana AFP

Majalisar Wakilan Najeriya ta sha alwashin samar da ragi akan kudaden aikin hajjin shekarar 2017 bayan ganawar da za ta yi da mukaddashin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo a ranar Talata mai zuwa.'Yan Majalisar sun bayyana haka ne yayin zaman sauraren bahasi da suka gudanar kan karin farashin hajjin da aka yi a bana.Wakilinmu daga birnin Abuja, Aminu Manu ya aiko mana da rahoto 

Talla

Majalisar Najeriya za ta bukaci rage farashin aikin Hajji

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI