Najeriya: An shirya bitar ceto matasa daga shiga kungiyoyin ta'adda
Wallafawa ranar:
A wani yunkuri na ceto Matasa daga shiga kungiyoyin ‘yan Ta’adda da kuna kare su daga tsatsauran ra’ayin Addini, Kabilanci ko Bangaranci, Kungiyar sa kai ta MURYAR ZAMAN LAFIYA TA POSITIVE VOICE da hadin Gwiwar Kasar Birtaniya sun kamala bada horo ga wani gungun samarin da suka tsinci kansu a bala’in rikicin Boko Haram A dai zabo Matasan ne daga jihohi Biyar da Matsalar ta fi Shafa, inda aka basu horo kan rashin amfanin shiga irin wadan nan kungiyoyi da sauran rikice-rikicen da suka shafi addini ko Kabilanci. Ga rahotan da wakilinmu Muhd Kabiru Yusuf Ya hada mana.
Najeriya: An shirya bitar ceto matasa daga shiga kungiyoyin ta'adda
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu