Ilimi Hasken Rayuwa

Matashi dan Najeriya ya shahara wajen kere-kere kashi na 2

Sauti 10:02
Motar tantan ta noma da matashi Jerry Isaac dan jihar Filato ya kera a Najeriya.
Motar tantan ta noma da matashi Jerry Isaac dan jihar Filato ya kera a Najeriya. RFI Hausa/Bashir Ibrahim Idris

Shirin na wannan mako cigaba ne, kan tattaunawa da matashi Jerry Isaac dan jihar Filato, da ya shahara wajen, kere kere a tarayyar Najeriya.