Najeriya
Direbobi sun kona bankuna 2 a Legas
Wallafawa ranar:
Direbobin motocin safa sun kona bankuna biyu a jihar Legas da ke tarayyar Najeriya bayan jami’an ‘yan sanda sun harbe daya daga cikinsu.
Talla
Kona bankunan na Diamond da Sterling na zuwa ne bayan ‘yan sandan da suka aikata ta’asar sun nemi mafaka a cikinsu.
Ba a karon farko kenan ba da jami’an ‘yan sanda ke harbe direbobin motocin safa a Legas saboda hana su na goro.
Sai dai a cewar Kwamishinan ‘yansanda Jihar, Fatai Owoseni, sun lafar da kurar rikicin tare da daukan matakan mayar da doka da oda.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu