Kano

Satar wayar hannu ta tsananta a jihar Kano

Satar wayar hannu ta tsananta a Kano da ke Najeriya
Satar wayar hannu ta tsananta a Kano da ke Najeriya REUTERS/Kham

Mazauna jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun koka kan yadda matsalar sata ko kuma kwacen wayar hannu ta tsananta, in da wasu bata-gari ke amfani da makami wajen satar wayar da ranar tsaka, abin da ya sa rundunar 'yan sandan jihar ta kaddamar da wani sintiri mai taken OPARATION SHEGE KA FASA da nufin dakile matsalar. Bayanai dai sun tabbatar cewa, mutane da dama sun jikkata lokutan da 'yan dabar ke kai mu su harin kwace wayoyin.Wakilinmu  Abubakar Isah Dandago ya aiko mana da rahoto

Talla

Satar wayar hannu ta tsananta a jihar Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.