Isa ga babban shafi
Najeriya

Yajin aiki na kawo koma baya a Najeriya

Yanzu haka dai Jami'o'i biyu a tarayyar Najeriyar sun ki biyayya ga umarnin uwar kungiyar ta ASSU kan tafiya yajin aikin.
Yanzu haka dai Jami'o'i biyu a tarayyar Najeriyar sun ki biyayya ga umarnin uwar kungiyar ta ASSU kan tafiya yajin aikin. Reuters
Zubin rubutu: Azima Bashir Aminu
Minti 5

A Nigeria wani batu da ke shafar darajar ilimi a matakin jami'o'in kasar, bai wuce yawan tafiya yajin-aiki kusan kowacce shekara bisa wasu dalilai ba. A yayin da yanzu aka sake tsunduma cikin wani sabon yajin-aikin sai baba ta gani, wakilin mu na Bauchi, Shehu Saulawa ya yi nasarin irin asarar da bangarorin da abin ya shafa ke tabkawa, ga kuma rahoton sa.

Talla

Yajin aiki na kawo koma baya a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.