Hadin kan 'Yan Fim da mawaka

Sauti 20:00
Ali Nuhu na cashewa tare da Rahma Sadau a wani bikin 'yan fim a Kano
Ali Nuhu na cashewa tare da Rahma Sadau a wani bikin 'yan fim a Kano RFI Hausa/Salissou

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne mu'amular 'yan fim da mawakan fina-finan hausa.