Tambaya da Amsa

Shiek Abdullahi Uwais: Karin haske kan al'amuran da suka shafi Layya

Sauti 20:38
Daya daga cikin kasuwannin dabbobi da ke ci a lokacin bukukuwan babbar Sallah a Najeriya.
Daya daga cikin kasuwannin dabbobi da ke ci a lokacin bukukuwan babbar Sallah a Najeriya. News Agency of Nigeria (NAN)

Shirin Tambaya da Amsa na wannan mako da AbduRahman Gambo Ahmad ya gabatar, ya yi karin haske ne kan tambayoyin da masu sauraro suka aiko kan neman karin bayani bisa al'amuran da suka shafi Ibadar Layya, Lafiya (bayani kan ciwon Basir), sai kuma rikicin yankin gabas ta tsakiya.