Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda rashin samar da cigaba ke shafar adana kayan tarihi da bunkasa yawon bude ido.

Sauti 10:04
Rijiyar Kusugu mai tarihi da ke garin Daura na jihar Katsina a Najeriya.
Rijiyar Kusugu mai tarihi da ke garin Daura na jihar Katsina a Najeriya. katsinastate.gov
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Al'adun gargajiya na wannan lokacin, da Graba Aliyu Zaria ke gabatarwa, yayi tattaki ne zuwa garin Daura na jihar Katsina, ya kuma samu tattaunawa da daya daga cikin dattawan garin, kuma masanain tarihi, Dan madamin Daura Alhaji AbduRahman Dan Malam, a kan yadda ya kamata a inganta kayayyakin tarihi da jan hankalin masu yawon bude idanu, ta hanyar karfafa tattalin arzikin yankin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.