Bakonmu a Yau

Janar Danbazau kan motocin yaki da Boko Haram

Sauti 03:08
Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau tare da mayakansa
Shugaban Boko Haram Abubakar Shekau tare da mayakansa News Ghana

Masarautar Jordan ta bai wa Najeriya tallafin motocin yaki 200 don yaki da mayakan Boko Haram. Shugaba Muhammadu Buhari ya mika godiya ga Sarkin Jordan Abdallah na II bisa wannan taimako. A game da haka ne, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Janar Bello Danbazau, masanin tsaro a Najeriya.