Muhawara Game da auren 'Yan Fim a Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 20:00
Cikin wannan shiri da Hauwa Kabir ke gabatarwa za'a ji bayanai dangane da Marigayi Kasimu Yero shahararren Akto dake wasan kwaikwayo a Arewacin Najeria wanda bada dadewa ba ya rasu.