Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayoyin masu saurare 04-10-2017

Hukuncin da aka yankewa Shugaban hukumar bincike da bunkasa harkokin Noma ta Najeriya.
Hukuncin da aka yankewa Shugaban hukumar bincike da bunkasa harkokin Noma ta Najeriya. Reuters

Ra'ayoyin masu saurare tare da Abdullahi Isa a yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan hukuncin da aka yankewa tsohon shugaban Hukumar bincike da bunkasa harkokin Noma na Najeriya da ke Ibadan.

Talla

Tattaunawa da Ra'ayoyin masu saurare 04-10-2017

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.