Tarihin Kaigaman Adamawa, Farfesa Pate

Sauti 20:19
Masu saurarenmu kan aiko da tambayoyi a dukkanin mako don samun amsoshinsu
Masu saurarenmu kan aiko da tambayoyi a dukkanin mako don samun amsoshinsu REUTERS/Jason Reed

Shirin tambayoyi da amsa na wannan makon ya yi kokarin amsa tambayoyi da daban daban da muka samu daga masu saurarenmu, in da muka fara da tambayar da ke bukatar tarihin Kaigaman Adama, Farfesa Umar Pate. Kazalika shirin ya ci gaba da hira da gogeggen dan siyasar Nijar, wato Dr. Sanusi Tambari Jako.