Lafiya Jari ce

Miliyoyin Mutane na shan gurbataccen ruwa a Najeriya {1\2}

Sauti 10:12
Miliyoyin mutane ke shan ruwa daga rafi a Najeriya
Miliyoyin mutane ke shan ruwa daga rafi a Najeriya

Shirin Lafiya jarice tare da Umaymah Sani Abdulmumin, ya duba matsalar rashin wadatuwa da tsaftar ruwan sha da ke ci gaba da ciwo al'ummar Najeriya tuwo a kwarya. Alkallumar UNICEF ta ce sama da mutane miliyan 57 ke fuskantar kalubalin samun ruwa mai tsafta kama daga birane har a karkara.