Najeriya

Biafra: Kotu ta ba da wa'adin gabatar da Nnamdi Kanu

Shugaban Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu
Shugaban Kungiyar IPOB Nnamdi Kanu STRINGER / AFP

A Najeriya, babbar kotun Sharia da ke sauraran karar da gwamnatin kasar ta kai shugaban Haramtacciyar Kungiyar ‘Yan Kabilar Ibo mai rajin kafa Kasar Biafra, ta bukaci a gabatar ma ta da Nnamdi Kanu kafin ranar 20 ga watan gobe, ko kuma ya yi asarar kudin belinsu Naira milyan 100 da aka ajiye a gaban kotun. Wakilinmu a Abuja, Muhammad Kabir Yusuf ya halarci zaman kotun, a saurari rahotansa.

Talla

Nnamdi Kanu bai halarci zaman Kotu ba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.