Ilimi Hasken Rayuwa

Nazari kan dalilan Gwamnatin jihar Kaduna na yanke shawarar sallamar malaman makaranta 20,000

Sauti 10:00
Wani malamin makaranta yayin karantar da dalibai a Garejin Muna da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Wani malamin makaranta yayin karantar da dalibai a Garejin Muna da ke arewa maso gabashin Najeriya. UNICEF/Naftalin/Handout via REUTERS

Shirin na wannan mako da bashir Ibrahim Idris ya shirya tare da gabatarwa, yayi nazari ne kan mataki da kuma dalilan da ya sanya gwamnatin Jihar Kaduna yanke shawarar sallamar malaman makaranta akalla 20,000.