Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayoyin masu saurare kan batun kin biyan albashin ma'aikatan da wasu gwamnonin Najeriya ke yi

Sauti 14:44
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna bacin rai kan yadda gwamnonin kasar da dama ke gaza biyan albashin ma'aikatansu duk da irin kudaden da ake tura musu.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna bacin rai kan yadda gwamnonin kasar da dama ke gaza biyan albashin ma'aikatansu duk da irin kudaden da ake tura musu. REUTERS/Nacho Doce/File Photo

Shirin Ra'ayoyin masu saurare a yau Laraba tare da Abdoulayi Issah ya bai wa masu saurare damar tofa albarkacin baki kan yadda shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna bacin rai game da yadda gwamnonin jihohin kasar ke gaza biyan albashin ma'aikata, maimaikon haka zai su rika almubazzaranci da kudaden da ake ba su.