Najeriya

Sama da malaman makaranta 500 sun rasa rayukansu a Borno

Wasu daga cikin 'yanmatan Chibok da aka yi musanyan mayakan Boko Haram da su
Wasu daga cikin 'yanmatan Chibok da aka yi musanyan mayakan Boko Haram da su REUTERS/Zanah Mustapha

Wasu alkaluma sun nuna cewa malaman makarantun firamare sama da 550 suka rasa rayukan su a jihar Barno da ke Najeriya sakamakon rikicin 'kungiyar Boko Haram. Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto daga Maiduguri.

Talla

Sama da malaman makaranta 500 sun rasa rayukansu a Borno

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.