Isa ga babban shafi
Najeriya

Rashin kokawa na haifar da yawan fyade ga mata

Kungiyoyi sun ce an fara samun mata suna kokawa idan an yi masu fyade.
Kungiyoyi sun ce an fara samun mata suna kokawa idan an yi masu fyade. SAJJAD HUSSAIN / AFP
Zubin rubutu: Haruna Ibrahim Kakangi
1 Minti

Lauyoyi da kungiyoyin da ke fafutukar yaki da cin zarafin mata a Najeriya, sun danganta karuwar matsalar cin zarafin matan da sauya halayyar nan ta boye cin zarafin domin gudun kyama daga al’umma. Kungiyoyin sun ce a yanzu yawancin matan da suka fuskanci wannan matsala na fitowa su fadawa hukumomi, domin haka ne ake ganin tamkar matsalolin ne suka karu a tsakanin al’umma. Wakilinmu Abubakar Abdulkadir Dangambo daga Kano ya hada rahoto a kan wannan al'amari.

Talla

Rashin kokawa na kara haifar da yawan fyaden da ake yi wa mata

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.