Kasuwanci

Tasirin kasuwar Bajakoli kan tattalin arzikin al'ummah

Sauti 09:58
Wasu 'yan kasuwa a birnin Legas da ke Najeriya, yayinda suke tallata wayoyin hannu.
Wasu 'yan kasuwa a birnin Legas da ke Najeriya, yayinda suke tallata wayoyin hannu. REUTERS/Akintunde Akinleye

A cikin watan wannan wata na Nuwamba ne aka gudanar da wata kasuwar baje-koli a jihar Filato, inda mutane, wadanda suka fito daga sassa daban-daban a ciki da wajen jihar suka baje hajarsu domin nunawa ga wadanda suka hallarci kasuwar. Menene alfanun irin wannan kasuwa ga tattalin arzikin al’umma? Kan wannan shirin na wannan lokaci mayar da hankali.