Najeriya
Kwararowar hamada na ci gaba da zama babban kalubale a Sokoto
Matsaloli da ke da nasaba da kwararowar rairayin hamada na ci gaba da jefa halin rayuwar jama'a da ke zaune a arewacin Najeriya cikin mawuyacin yanayi. Yawan ɓullar cututtuka, hasarar filayen noma da wuraren zama musamman a arewacin jihar Sokoto na cikin manyan ƙalubalen da ke bukatar ɗaukar mataki na gaggawa domin ceto rayukan mutane da dabbobi. Daga Sokoto ga rahoton wakilinmu El-Yakub Usman Dabai.
Wallafawa ranar:
Talla
Kwararowar hamada na ci gaba da zama babban kalubale a Sokoto
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu