Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matasan jihar Filato sun rungumi sana'ar saida tsaffin kwalaye

Sauti 10:01
Matasa a garin Jos da ke Jihar Filato a Najeriya sun rungumi sana'ar saye da sayarda tsaffin kwalaye domin maganace rashin ayyukan yi.
Matasa a garin Jos da ke Jihar Filato a Najeriya sun rungumi sana'ar saye da sayarda tsaffin kwalaye domin maganace rashin ayyukan yi. Exporters India
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin "Kasuwa a Kai Miki Dole" ya yada zango ne a jihar Filato da ke Najeriya, inda matasa suka rungumi sana'ar saye da sayarda tsaffin kwalaye domin maganace rashin ayyukan yi.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.