Tarihin jihar Kaduna dake tarrayar Najeriya

Sauti 19:50
Tsakiyar birnin Kaduna dake tarrayar Najeriya
Tsakiyar birnin Kaduna dake tarrayar Najeriya jujufilms.tv

A cikin shirin amshoshin masu saurare Azima Aminu ta jiyo ta bakin masana tarihi kan kafuwar Jihar Kaduna .Ta kuma samo wasu daga cikin amsoshin masu saurare rfi a cikin shirin.