Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Gwamnatin Najeriya Ta Sanar da Boko Haram Ta Sace 'Yan Matan Makarantar Dapchi
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:00
Cikin wannan shiri da Zainab Ibrahim ke gabatarwa za'a ji raayoyin wasu daga cikin masu sauraronmu game da sace 'yan matan sakandaren mata na Dapchi 110.