Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje kan taron bunkasa tattalin arzikin jihohin Kano da Lagos

Sauti 03:15
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje.
Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje. Daily Post
Da: Nura Ado Suleiman

A Ranar Laraba aka bude babban taron bunkasa tattalin arzikin jihohin Kano da Lagos, wanda kwararru zasu kwashe tsawon wuni 2, suna tattauna wa kan yadda jihohin biyu zasu amfani juna ta fuskoki daban daban.Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da shi ne ya fara tunkarar takwaran sa na jihar Lagos da wannan tunani kuma Abubakar Isah Dandago, ya nemi Karin bayani kan hikimar daukar matakin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.