Dandalin Fasahar Fina-finai

'Yan Wasan Fina-Finai Na Arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Cikin wannan shiri za'a  ji tarihin wasu mutane biyu Jarumai cikin shirin Fina-finai. Hauwa Kabir ta zata da Nuhu Abdullahi da kuma Fati Abubakar wadda aka fi sani da Fari Shuuma. Ayi saurare lafiya.

Daya daga cikin 'yan fim a Najeriya Ali Nuhu yana duba tsarin shirin fim.
Daya daga cikin 'yan fim a Najeriya Ali Nuhu yana duba tsarin shirin fim. rfi