Ilimi Hasken Rayuwa

Fasahar tauraron dan Adam a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne kan fasahar tauraron dan Adam da wasu kwararrun jami'ai ke amfani da ita a Najeriya wajen gano wasu tarin matsaloli a kasar da suka hada da ambaliyar ruwa da kuma sace-sacen jama'a.

Kasashen duniya na amfani da tauraron dan Adam wajen gano wasu matsaloli da ka iya kunno kai
Kasashen duniya na amfani da tauraron dan Adam wajen gano wasu matsaloli da ka iya kunno kai NASA / JHUAPL
Sauran kashi-kashi