Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin saidawa 'yan kasuwa da bankunan Najeriya daloli don kare martabar Naira

Sauti 10:29
Wani dan kasuwa da ke canjin kudade, a kasuwar 'yan canji da ke jihar Legas a Najeriya.
Wani dan kasuwa da ke canjin kudade, a kasuwar 'yan canji da ke jihar Legas a Najeriya. REUTERS
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan lokacin yayi nazari ne akan tasirin tsarin da babban bankin Najeriya CBN yake amfani da shi na sayarwa da 'yan kasuwa dama bankuna kudaden ketare, musamman dalar Amurka, domin kare martabar kudin kasar wato naira.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.