Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Sana'ar dalilin aure a jihar Kano

Sauti 10:40
Sana'ar dalilin aure ta taka rawa wajen kulla aure tsakanin mutane da dama
Sana'ar dalilin aure ta taka rawa wajen kulla aure tsakanin mutane da dama rfi hausa
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin Al'adunmu na Gargajiya na wannan makon tare da Muhammad Salissou Hamissou ya tattauna ne kan sana'ar dalilin aure a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, sana'ar da ke taka muhimmiyar rawa wajen kulla auratayya tsakanin 'ya'yan talakawa da masu hali.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.