Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheikh Sani Yahya Jingir akan Ramadan

Sauti 03:36
The National Chairman of Ulama Council of Jama’tu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah in Nigeria Sheikh Sani Yahaya Jingir
The National Chairman of Ulama Council of Jama’tu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah in Nigeria Sheikh Sani Yahaya Jingir peoplesdailyng
Da: Faruk Yabo
Minti 5

Al’ummar Musulmin Najeriya sun fara Azumin Ramadana a yau Alhamis, kuma Musulmin na Najeriya sun tashi da Azumin ne kwana guda bayan an fara Azumin a Jamhuriyar Nijar da Ghana. Daukar Azumin da Musulmin Najeriya suka yi ya zo daidai da na manyan kasashen Musulmi kamar Saudi Arebiya da hadaddiyar daular Larabawa.Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Sheikh Sani Yahya Jingir kan azumin kuma ga abinda ya shaida masa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.