Kasuwanci

Jinkirin sanya hannu a kasafin kudin Najeriya na bana

Sauti 10:14
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koka kan abin da Majalisa ta kara a kasafin kudin bana
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koka kan abin da Majalisa ta kara a kasafin kudin bana Sunday AGHAEZE / NIGERIA STATE HOUSE / AFP

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora ne kan na makon jiya, in da ya yi nazari game da jan-kafar da aka samu wajen sanya hannu a kasafin kudin bana na Najeriya bayan an samu rashin jituwa tsakanin bangaren zantarwa da Majalisar Tarayya wadda ta yi kari kan abin da shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar ma ta.