Najeriya

Macron ya gana da matasan Najeriya

Shugaban Faransa Emmanuel Macron, yayin jawabi ga matasa da masu ruwa da tsaki kan harkar kasuwanci da bunkasa kanana da manyan masana'antu a Eko Hotels da ke birnin Legas.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron, yayin jawabi ga matasa da masu ruwa da tsaki kan harkar kasuwanci da bunkasa kanana da manyan masana'antu a Eko Hotels da ke birnin Legas. REUTERS/Akinunde Akinleye

Yau Laraba Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gana da wasu ‘yan Najeriya matasa, hadi da masu ruwa da tsaki a fannin bunkasa sana’o’in hannu da kananan masana’antu.Taron wanda ya mayar da hankali wajen karfafa matasa, ya gudana ne a birnin Legas.Nura Ado Suleiman da ya halarci wajen taron ya hada mana rahoto.

Talla

Macron ya gana da matasan Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.