Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan ziyarar Macron a Najeriya

Sauti 03:52
Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari Présidence du Nigéria /Reuters

Shirin Jin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne game da ziyarar shugaban Faransa Emmanuel Macron a Najeriya, in da ya yi alkawarin tallafa wa kasar a fannoni da dama da suka hada da tsaro da tattalin arziki, yayin da kuma ya yi wata ganawa ta musamman da matasan kasar kan yadda za su dogara da kansu.