Najeriya

Buhari ya sha alwashin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. REUTERS/Afolabi Sotunde/File Photo

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai ziyara jahar Borno, domin ganin irin nasarorin da sojojin kasar suka samu a yakin da suke yi da mayakan Boko Haram, a daidai lokacinda ake bukin ranar sojojin kasar.Wakilinmu a Maiduguri, Bilyaminu Yusuf ya aiko mana rahoto daga garin Monguno.

Talla

Shugaba Buhari ya jaddada kawo karshen rikicin manoma da makiyaya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.