Najeriya

Sojin Najeriya sun ceto kananan yara 183 daga hannun Boko Haram

Wasu daga cikin dakarun sojin Najeriya.
Wasu daga cikin dakarun sojin Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Kimanin yara 183 da Sojojin Najeriya suka kama a cikin mayakan Boko Haram a shiyyar Arewa maso gabashin kasar, yanzu haka an mika su ga gwamnatin jihar Borno wadda ita kuma ta mikawa wata cibiyar majalisar dinkin duniya don gyara musu tarbiya.Wakilinmu Bilyaminu Yusuf na dauke da rahoto a kai.

Talla

Sojin Najeriya sun ceto kananan yara 183 daga hannun Boko Haram

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.