Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tasirin kafa gidauniyar tallafawa matasa wajen dogaro da kai a Najeriya

Sauti 10:15
Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin ganawa da matasa a birnin Legas na Najeriya.
Shugaban Faransa Emmanuel Macron yayin ganawa da matasa a birnin Legas na Najeriya. REUTERS/Akinunde Akinleye
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan lokaci, ya mayar da hankali ne kan yadda tallafawa matasa ke karfafa tattalin arzikin kasa da kuma maganace matsalar rashin ayyukan yi a tsakanin matasan. Shirin ya kuma yi waiwaye akan ziyarar da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kai Najeriya inda ya tattauna da matasa da kuma shugaban wata gidauniyar tallafawa matasa ta Tony Elumelu dangane da batun karfafawa matasa gwiwa akan dogaro da kansu.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.