Bidiyon Emmanuel Macron yana jinjinawa sashin hausa na RFI

Emmanuel Macron - RFI Hausa
Emmanuel Macron - RFI Hausa RFI Hausa

A yayin ziyarar sa a Najeriya, ranar 4 ga watan Yulin shekarar 2018, shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yabawa sashin hausa na RFI da daukacin masu sauraren tashar.

Talla

Labarai da suke da alaka da ziyarar Macron :

Buhari zai karbi bakoncin Macron na Faransa

Macron ya ziyarci gidan Fela da ke Legas

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.