Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Muhawara kan shirin gwamnatin Najeriya na rabawa talakawa kudin gwamnatin Abacha da ta karbo

Sauti 10:52
Tsohon shugaban Najeriya na zamanin mulkin soji, Marigayi Janar Sani Abacha.
Tsohon shugaban Najeriya na zamanin mulkin soji, Marigayi Janar Sani Abacha. AFP
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon ya dora ne kan tattauna muhawarar da ta barke tsakanin wasu 'yan Najeriya, dangane da shirin gwamnatin kasar na rabawa talakawa, jimillar kudaden da tsohuwar gwamnatin Marigayi Janar Sani Abacha ta kwashe zuwa kasashen ketare.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.