Ilimi Hasken Rayuwa

Tasirin shirin yaki da Jahilci a jihohin Kano da Sokoto kashi na 4

Sauti 09:30
Matakin bayar da Ilimin ga manya na da nufin yakar jahilcin da ke addabar yankin arewacin Najeriyar. REUTERS/Ola Lanre
Matakin bayar da Ilimin ga manya na da nufin yakar jahilcin da ke addabar yankin arewacin Najeriyar. REUTERS/Ola Lanre REUTERS/Ola Lanre

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' wanda Bashir Ibrahim Idris ke gabatarwa, ya dora ne kan tattauna batun gagarumin shirin gwamnatin Najeriya na yaki da jahilci a jihohin Kano da Sokoto.