Nijeria

An mikawa shugaba Buhari takarar da aka saya masa

kungiyar da ta saya wa shugaba Najeriya Muhamadu Buhari takardar takarar zaben mai zuwa ta mika masa takardar jiya a wani biki da ya gudana a fadar shugaban kasa.Tuni matakin kungiyar na ware wadannan makudan kudade domin sayawa shugaba takardar takara ya bude kofa, inda Yan takara da dama ke cewa suma saya musu takardun aka yi.Bayan mikawa shugaba Buhari takardar, mun tattauna da jagoran su, Hon Faruk Adamu Aliyu, kuma ga tsokacin da yayi mana

Shugaban Najeriya Mahamadu Buhari, na karbar takardar takara da wata kungiyar matasa ta saya masa 11-09-2018
Shugaban Najeriya Mahamadu Buhari, na karbar takardar takara da wata kungiyar matasa ta saya masa 11-09-2018 channeltv
Talla

INVITE-FARUK ADAMU ALIYU-3.30sec-2018-09-12

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI