Najeriya

Najeriya ta gana da sarakunan kudu kan rikicin Fulani

Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a sassan Najeriya
Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama a sassan Najeriya guardian.ng

Ganin yadda rikicin manoma da makiyaya ke kara daukan sabon salo a kudancin Najeriya musamman a kudu maso gabashin kasar,ofishin mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro ya gana da shugabannin Kungiyar Miyatti Allah da sarakunan gargajiya na yankin kudancin kasar, don kokarin samun zaman lafiya. Ga rahoton da wakilinmu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya aiko mana

Talla

Najeriya ta gana da sarakunan kudu kan rikicin Fulani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.