Guguwar Mangkhut ta yi ta'adi a kasashe da dama cikin makon da ya gabata

Sauti 19:47
Wani yanki na Hong Kong da guguwar Mangkhut tayi ta'adi
Wani yanki na Hong Kong da guguwar Mangkhut tayi ta'adi REUTERS/Bobby Yip

Mu Zagaya Duniya shiri ne dake zakulo labarai masu muhimmanci ko mafi daukar hankula da suka auku a kowane mako. Daga cikin manyan labarun da shirin na wannan lokaci ya yi waiwaye a kai, akwai irin barna ko ta'adin da guguwar Mangkhut ta haddasa a wasu kasashen duniya da ta keta.