Bakonmu a Yau

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Kara Zarcewa Da Hutu Bayan Kwashe Watanni Biyu Suna Hutawa

Wallafawa ranar:

Majalisar Dokokin Najeriya ta sanar da tsawaita lokacin hutun da take keyi da Karin sama da makonni biyu, bayan watanni biyu da ta kwashe tana hutu.Akawun Majalisar Mohammed Sani Omolori ya bayyana haka a sanarwar da ya gabatar inda yake cewa yanzu haka za’a bude Majalisar ce ranar 9 ga watan gobe, bayan kamala zaben fidda gwani na  jam’iyu.Sai dai wasu na kallon matakin a matsayin wanda ke haifar da tsaiko wajen tafiyar da ayyukan gwamnati.Akan haka muka tattauna da Dr Haruna Yarima, tsohon Dan Majalisar wakilai, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Wakilan Majalisar Najeriya na zama ranar 25 ga watan Yuni 2015.
Wakilan Majalisar Najeriya na zama ranar 25 ga watan Yuni 2015. rfi
Sauran kashi-kashi