Nigeria

Sojan Najeriya Za Su Kwashe Ruwan Tafki Da Ake Zaton An Jefa Gawan Janar Alkali

Babban Hafsan Sojan Najeriya  Tukur Yusuf Buratai
Babban Hafsan Sojan Najeriya Tukur Yusuf Buratai rfi

Rundunar  Sojin Najeriya ta sha alwashin kwashe ruwan wani tafki da ake zaton an jefa gawar Janar Alkali da ake zargin an hallaka shi a wani Yanki na Jihar Plateau, dake Najeriya.Kisan babban hafsan sojin mai ritaya ya jefa fargaba ga mutane da dama a Yankin, yayin da wasu mata suka yi zanga-zangar rashin amincewa da kwashe ruwan tafkin.Ga rahoton da wakilinmu dake Jos Muhammad Tasiu Zakari ya aiko mana.