'Yan Najeriya sun fi baiwa wayar hannu fifiko fiye da bandaki - UNICEF

Rahoton hukumar UNICEF ya nuna 'yan Najeriyasun fi samun saukin mallakar wayar hannu fiye da bandaki.
Rahoton hukumar UNICEF ya nuna 'yan Najeriyasun fi samun saukin mallakar wayar hannu fiye da bandaki. ISSOUF SANOGO / AFP

Wani bincike da asusun kula da yara na Majalissar Dinkin Duniya UNICEF ya gudanar, ya tabbatar da cewa ‘yan Najeriya sun fi samun saukin mallakar wayar hannu watau Salula, fiye da dakunan bahaya, sakamakon muhimmancin da suka fi nunawa dangane da mallakar wayar hannun.Wannan inji hukumar ta UNICEF, shi ne tushen matsalolin rashin tsafta da gurbatar muhalli a sassan kasar.Wakilinmu daga jihar Bauchi Shehu Saulawa ya aiko mana da rahoto akan lamarin.

Talla

'Yan Najeriya sun fi baiwa wayar hannu fifiko fiye da bandaki - UNICEF

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.