Najeriya

An soma yunkurin magance fadan Manoma da Makiyaya a Adamawa

Wasu Fulani makiyaya a Najeriya.
Wasu Fulani makiyaya a Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Lokacin da ake kokarin girbe amfanin gona, lokaci ne da aka fi samun fito na fito tsakanin manoma da makiyaya, wanda hakan ke sanadiyar rasa rayuka da dukiyoyi.To sai dai a wannan lokacin, rundunar ‘yan Sandan Jihar Adamawa tayi yunkura domin kawo karshen wannan dadaddiyar gaba.Daga Yola wakilinmu Ahmad Alhassan ya aiko mana da rahoto.

Talla

An soma yunkurin magance fadan Manoma da Makiyaya a Adamawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.