Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Halin da ake ciki kan karin mafi karancin albashi a Najeriya da tasirin bukatar kan tattalin arzikin kasar

Sauti 10:23
Wasu 'ya'yan kungiyar kwadagon Najeriya tare da shugabanninsu.
Wasu 'ya'yan kungiyar kwadagon Najeriya tare da shugabanninsu. REUTERS/Afolabi Sotunde
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris, ya yi nazari kan halin da ake ciki dangane batun neman karin mafi karancin albashi a tarayyar Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.