Lafiya Jari ce

Dan barwar Inshoran lafiyar a Najeriya

Sauti 10:39
Wani asibiti a Afirka
Wani asibiti a Afirka ©Lillian SUWANRUMPHA / AFP

Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon,tare da Zainab Ibrahim, ya ci gaba da tattaunawa kan badakalar inshoran lafiya a Najeriya, tsakanin shugaban gudanarwar hukumar Farfasa Usman Yusuf da kuma hukumar gudanarwarsa.